News

BIDIYO: Yadda Wata Mota Tai Hatsari Tare Da Kamawa Da Wuta, Wani Ya Tsaya Yi Musu Bidiyo Mai Makon Ceton Mutanen.

BIDIYO: Yadda Wata Mota Tai Hatsari Tare Da Kamawa Da Wuta, Wani Ya Tsaya Yi Musu Bidiyo Mai Makon Ceton Mutanen.

Wani Abin Al Ajabi Da Ya Haifar Da Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta Shine.

Yadda Aka Ga Wata Mota Tayi Hadari Tana Ci Da Wuta Tare Da Duk Mutanen Dake Ciki.

Mutane na ƙonewa amma su ta ɗaukar bidiyo suke yi. Mai ɗaukar bidiyon ko alamun kaɗuwa babu a muryarsa. Wannan wane irin rashin imaani ne? A Cewar Sada Suleiman Usman

Shikuma Ismail A. Ismail Cewa Yai, “Duniya Ina za ki damu mutane na cikin mota tana ci da wuta wata mata na ihun a taimaketa amma shi vedio kawai yake ɗaukar su. Duk sun ƙone ƙurmus!

Tabbas Mutane Sun Tottofa Ra’ayoyin Su Kan Batun Tare Da Yin Allah Wadai Ga Masu Hali Irin Wannan.

Inda Sukai Kira Ga Jama’a Da A Rinka Mai Tallafin Ceton Rai Ba A Ringa Tsayawa Daukar Bkdiyo Ba.

https://m.facebook.com/story.php?story_fbid=1955891091249637&id=100004862946590

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button