Pantami Ya Dauki Hoton Bidiyo Da Jaruma Saratu Gidado Wacce Akafi Sani Da Mama Daso.

Cikin Wani Bidiyo Da Jarumar Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta, An Hango Jarumar A Filin Jirgin Sama.

Inda Take Ta Kokarin Daukar Bidiyo Tare Da Shehin Malamin Kafin Shigar Su Jirgin Saman.

Jarumar Dai Ta Ayyana Dr. Pamtami A Matsayin Mutumin Da Babu Ruwansa Gashi Kuma Da San Mutane Kamar Yadda Zaku Gani A Bidiyon.

Tabbas Mutane Da Yawa Sun Baiyana Ra’ayinsu A Karkashin Bidiyon Da Ta Wallafa Inda Suma Suka Yabi Shehin Malamin.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Kasa, Bidiyon Dai Ya Yadu A Wasu Manyan Shafukan Sadarwa Musamma ma Na Jaruma Mama Daso.

Click Here To Drop Your Comment