Kannywood News

BIDIYO: Yan Kannywood Sun Kai Karar Naziru Sarkin Waka Wajen Allah A Kasa Mai Tsarki

Babbar magana da alama jaruman kannywood sumfara yi naziru sarkin waka addu’ar tsinuwa akasa mai tsarki sabo da abun da yake fada akan su..

Jaruman masana antar kannywood sun fara yiwa naziru sarkin waka addu’a akasa mai tsarki domin abun da yake fada akan su wanda ba haka abun yake ba.

kamar yadda zaku Kalli Bidiyon. jaruman dai sunce idan ya fito yayi furucin nasa a yau ne mukai karo da wani sabon bidiyan wasu jaruman kannywood suna yiwa mawaki naziru sarkin waka.

Addu’ar Allah yabi musu hakkin su akan abun da yake yimusu idan ya tashi fadar wata magana akan su duda shima ya kasan ce jarumi ne acikin masana antar ta kannywood din.

Amma kuma da yawa jaruman kannywood suna ganin yana yimusu hannu baka mai sanda idan zai fadi wani abu akan masana antar ta kannywood sai yafadi san ransa.

Hakane yasa wasu jaruman kannywood suka addu’a akan sa daga cikin jaruman da sukai addu’ar zamu iya fadin suna guda daya Wato jarumi Ibrahim sharokan mai gidan biki ga hotan sa.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button