Kannywood News

BIDIYO: Yayan Ado Gwanja ya mayarwa ya Rarara kudin da ya bashi yace kaskanci ne

Yayan Ado Gwanja ya mayarwa ya Rarara kudin da ya bashi yace kaskanci ne

Sa’idu isah Gwanja yaya ne ga mawaki ado isa Gwanja kuma furodosa marketer ne kana shugaban gwanja global enterprise wanda kuma a shekara 2007 ya kasance shugaban masu shirya finafinai na Kano.

wanda zamu iya kira sa Uba kuma jigo masana’atar Kannywood domin ya bada gudunmawa matuka a faninsa.

Kamar yadda Rarara ya saba a wannan azumi ma ya ware sunayen jarumai da mawaka tsofaffi da matasa da zai bawa tallafin azumi ciki kuma harda Sa’idu gwanja din.

 

domin kamar yadda wasu ke duk da wayan can mukamai da saidu ya rike a baya yanzu harkar ba kamar da ba musanman duba da irin yadda masana’antar ta juya akalarta daga harkat CD.

Wanda jaruma Aisha Humaira ce ta kira sunayen mutane hamsin uwaye mata da maza zasu amfana da shi .

Sai dai koda Sa’idu gwanja yaga sunansa a cikin jerin waɗanda za’a baiwa tallafin dubu hamsin zansa ya bace da cewa baya bukata zakuji bayyaninsa a cikin bidiyon da yayi wanda tashar tsakar gida na ruwaito.

Ga bidiyon nan.

https://youtu.be/b9xnmVfTnqo

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button