News

BIDIYO: Yanzu-Yanzu Zanga Zanga Ta Barke A Jahar Sokoto Kan A Saki Wadanda Suka Ka*she Wadda Ta Zagi Manzon Allah (SAW)

BIDIYO: Yanzu-Yanzu Zanga Zanga Ta Barke A Jahar Sokoto Kan A Saki Wadanda Suka Kashe Wadda Ta Zagi Manzon Allah (SAW)

YANZU-YANZU: Matasa Sun Fara Gudanar Da Zanga-zanga A Saki Wadanda Suka Ka*she Wadda Ta Zagi Manzon Allah (SAW)

Kamar Yadda Jaridar Rariya Ta Wallafa A Shafinta Na Sada Zumunta Inda Ta Rawaito Cewa.

Dinbin matasa ne a Sokoto suka fara gudanar da zanga-zangar yanzu haka inda suke kira da a saki mutanen da aka kama da ake zargi da hannu wajen ki*san Deborah Samuel wacce tayi kalaman batanci ga fiyayyen halitta Annabi Muhammad (S.A.W) a Sokoto.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon Dake Kasa, Matasan Dauke Da Kwali Mai Dauke Da Rubuce Rubuce Cewa.

Musulmai Ba Yan Ta’adda Bane, Wasu Kuma Ke Kira Da A Saki Yan Uwan Su.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button