News

Bidiyon Ɗalibar KASU wadda taƙi barin rigar sa hannu a jikinta a rubuta mata don kishin musulunci.

Bidiyon Ɗalibar KASU wadda taƙi barin rigar sa hannu a jikinta a rubuta mata don kishin musulunci.

Daga Shamsu S Abbakar Mairiga.

Wata ɗaliba kenan mai suna comrade Rabi’atu Abubakar, daga jami’an Kaduna State University wato KASU.

Da taƙi barin rigar alaman sa hannu a jikin ta da ake kira da “sign out” aturance.

Saboda nuna kishi ga addini Muslunci, duba da yanda mutane da yawa ke ƙalubalantar abun akan ɗalibai. saboda wasu sukan bar rigar a jikinsu don ayi masu rubu da maka. wanda hakan baidace ba, ɗa namiji ya taɓa jikin mace wacce ba muharraman saba.

Ɗaliban ta juri ta riƙe rigan ne a hannu ta, domin abokan karatun nata Susa mata hannu, ba wai ajikinta ba amatsayin ta na mace kuma Musulma daga ƙabilar Hausa.

Ɗaliban dai takaranci BSC “Biochemistry” ne inda sukayi murnar kammallawa a yau 10 ga watan Nuwamba 2022.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button