Kannywood News

Bidiyon daki kai na Batsa shiyasa aka koreki a Kannywood, Kuma kece Yar wahala Martanin Umma shehu zuwa ga Safara’u

Bidiyon daki kai na Batsa shiyasa aka koreki a Kannywood, Kuma kece Yar wahala Martanin Umma shehu zuwa ga Safara’u

Biyo bayan wata sabuwar wakar Safara’u wanda tsohuwar jarumar shirin Kwanacasa’in ne wanda ake nunawa a tashar arewa24 duk ranar lahadi da misalin karfe takwas.

Safara’u dai ta dade tana fitowa acikin wannan shirin na Kwanacasa’in, saidai bayan bayyanar wani faifan bidiyon tsaraicinta yasa aka dakatar da ita acikin shirin wannan ne dalilin dayasa aka daina ganin fuskar jarumar acikin sababbin shirya shiryan wasan hausa.

Saidai a watan daya wucene dai jaruma Safara’u tasaki wata sabuwar wakarta maisuna (kagani kanaso kwalelenka) wanda akace wanda za’a kirata ta rashin tarbiya haka zalika acikin wakar akwai inda take fadin tabar sana’ar yan wahala wato sana’ar yan film kenan.

Saidai jarumar Kannywood Umma shehu itama tafito tayiwa Safara’u zazzafan martani inda take fadin cewar sana’ar film itace tabar Safara’u bawai Safara’u bace tabar sana’ar film.

Gadai cikakken bidiyon domin ku kalla

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button