News

BIDIYO: Yadda Kazamin Rikin Kabilanci Wanda Yakai Ga Rasa Rayuka Ya Barke A Abuja

BIDIYO: Yadda Kazamin Rikin Kabilanci Wanda Yakai Ga Rasa Rayuka Ya Barke A Abuja

Rahotannin da Hantsi24 ke samu yanzu haka na tabbatar da cewa ana can ana tafka rikici tsakanin Hausawa ‘yan Okada ko Acaba da Inyamurai a unguwar Dei-Dei da ke Abuja babban birnin tarayya.

An ce rikicin ya samo asali ne bayan da wani dan okada Bahaushe ya kayar da wata mata Inyamura da ya dakko sakamakon tukin ganganci har tirela ta murkushe ta ta mutu, abun da ya da Inyamurai suka far masa.

Yanzu haka kasuwar ‘yan katako da ke wannan unguwa na ci da wuta kamar yadda kuke gani a wadannan bidiyo da Hantsi24 ta samu.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button