Religion

Wani kirista ya tonawa Wacca taiwa Annabi Muhammad S.A.W batanci aka kashe ta ashe kafin wannamma akwai bakin iyaye akan ta babbar magana Allah ya tsine mata…

Wani kirista ya tonawa Wacca taiwa Annabi Muhammad S.A.W batanci aka kashe ta ashe kafin wannamma akwai bakin iyaye akan ta babbar magana Allah ya tsine mata…

Masha Allah wani kirista ya tonawa Deborah asiri kuma bai goyi bayan taba domin yanuna bakin iya ye ne ya kama ta.

Domin da alamu ko acikin addinin kiristancin da take yi bata biyayya Ga Malaman Kiristoci Kuma Yar Kulub ce.

To kunga ta yaya zata mutun ta Annabi Muhammad S.A.W balle har taga mutuncin addinin muslinci sabo da acikin addinin da ta yarda dashi ma bata biyayya.

To ina ga addinin ma da bata yadda dashi ba a cewar kiristan dan uwanta da ya bayani a cikin bidiyon nan da zaku kalla a kasa.

Dan haka a yanzu zamu saka muku wannan fai fan bidiyan domin kuji da kunnnan ku sabo da wannan shafin namu mai al’barka baya kwai sai da zakara.

Wato baya fadar abun da bai faruba Dan Kawai Yaja Hankalin Yan Kallo Ko Makaranta Ga Dai Bidiyon Zamu Saka Muku.

Duk abun da kaga wannan shafin namu ya kawo tofa lallai idan kai bincike zaka ga akwai inda aka saka labarin.

Wannan labarin mun same shine akan tashar Al’fukar ta’alim ga dai cikakken fai fan bidiyan anan.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button