Kannywood News

Yanzunnan jarumin Kannywood Lukman Dan Gwamna yasaki wani video akan Tsaraicin Safara’u Tsohuwar Jaumar Kannywood

Yanzunnan jarumin Kannywood Lukman Dan Gwamna yasaki wani video akan Tsaraicin Safara’u Tsohuwar Jaumar Kannywood

Har Yanzu Ana Cigaba Da samun wasu daga cikin jaruman masana’antar shirya fina finan hausa ta Kannywood suna fitowa domin mayarwa da Safara’u martani akan kiran sana’ar film da sana’ar yan wahala.

An Jiyo Jaruma Safara’u A Cikin Wata Sabuwar Waka Da Ta Saki Tana Cewa, Ta Chanza Gida Ta Chanza Kala Tabar Sana’ar Film Da Sana’ar Yan Wahala.

Idan baku mantaba cikin watan azumin Ramadan daya wuce na shekarar 2022, Safara’u tasaki wata sabuwar wakarta maisuna (Kagani kanaso kwalelenka) wanda wannan wakar aciki hartana kiran sana’ar film da sana’ar yan wahala.

Saidai hakan ya matukar bawa mutane mamaki ganin cewar mahukunta shirin Kwanacasa’in bawai haka kawai suka kori jarumar ba a’a sanadiyyar fitowar bidiyon tsaraicinta yasa aka cireta acikin shirin Kwanacasa’in.

Saidai anan wani faifan bidiyon Lukman dan gwamna nacikin shrin Kwanacasa’in da darakta Aminu s Bono sunfito sunyiwa jarumar shagube cikin wakarta inda suka mayar mata da martani cikin salon irin wakarta.

https://youtu.be/uPMFKTLrsNs

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button