Religion

Zagin Annabi A Maiduguri Sakon Gaggawa Zuwa Ga Mutanen Maiduguri Dakuma Gwamna Zulum

Zagin Annabi A Maiduguri Sakon Gaggawa Zuwa Ga Mutanen Maiduguri Dakuma Gwamna Zulum

Fitaccen Malamin Addinin Musulimcin Nan Wato Bn Alqasim Asadul Islam Yayi Kira Ga Gwamnatin Jahar Borno.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Cikin Bidiyon Dake Kasa, shehin Malamim Ya Aika Sakon Gaggawa Ga Mutanen Borno Musamman Na Maiduguri.

Sannan Ya Shawarci Gwamnan Maiduguri Babagana Umar Zulum, Kan Kalaman Batanci Da Wata Arniya Tayi Ga Fiyayyen Halitta Annabi S.A.W

Shehin Malamin Yayi Kiran Gaggawa Tare Da Bukatar Gwamnati Ta Gaggauta Kama Wannan Yarinyar Da Tayi Batanci Tare Da Daukar Mataki Akanta.

Sannan Malamin Yayi Bayanin Bala’in Dake Afkuwa Kan Bawa Irin Wadannan Kariya.

Tare Da Nuna Martabar Fiyayyen Halitta Annabi S.A.W A Fadar Ubangiji.

Ga Bidiyon Nan Ku Kalla

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button