News

BIDIYON: Dan Karota Yasha Giya Yayi Tatul Ranar Sallah Yana Ta Sheqa Rawa A Sabon Garin Kano

BIDIYON: Dan Karota Yasha Giya Da Rana Tsaka A Kano Yana Taka Rawa A Sabon Gari

Wani Bidiyon Dan Karonta Da Yasha Giya Sannan Ya Dinga Sheqa Rawa Abinsa A Unguwar Sabon Garin Dake Kano.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon A Nan Kasa, Dan Karon Sanye Da Uniform Dinsa Na Karo Riqe Da Kwalbar Giya.

Yayinda Wani Inyamuri Da Ya Bashi Kyautar Naira Hamsin Ya Sayi Sigari Yake Daukar sa A Bidiyon.

Lallai Wannan Dan Karota Kwalbe Kwarai Dagaske Idan Akai La’akari Da Yadda Yadda ta Sheqa Rawa A Tsakiyar Titi

Gadai Bidiyon Kusha Kallo Lafiya

https://youtu.be/KhZfk3in_rs

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button