Kannywood News

Bidiyon Kawayen Ummi Rahab Da Sukai Mata Bidiyo Ba Kaya A Jikinta Bata Sani Ba Asirin Su Ya Tonu

Bidiyon Kawayen Ummi Rahab Da Sukai Mata Bidiyo Tsirara Bata Sani Ba Asirin Su Ya Tonu

Asatin da ya wuce, wasu kawayen wannan yarin Ummi Rahab suka fitar da bidiyonta wanda bai dace ba domin su tozartata su tarwatsa mata rayuwa

Daga Datti Assalafy

Ance sunyi hakan ne domin su wargaza mata shirin da take yi na aure, ance min bayan Sallah nan zatayi aure ta tare a gidan miji domin ta kubuta daga fadawa tarkon karu+wanci wato fim.

Shine sai suka fitar da bidiyonta domin su tarwatsa ta saboda tsabagen mugunta da bakin ciki da hassada, ba shakka ta hadu da sharrin mugayen kawaye, to wannan darasi ne garemu gaba daya, sha’anin abota a yanzu sai da taka tsantsan.

Ance mijin da zata aura shine ya dauketa ya kaita Saudiyyah domin su gana da mahaifiyarta wacce take da zama a can, na ga bidiyo a shafin Arewa Media lokacin da ta hadu da mahaifiyarta bayan tsawon shekaru basu hadu ba, suka rungume juna suna ta kuka, abin tausayi.

Hakika na taya Ummi Rahab murna, gwanda tayi aure da wuri tunda kuruciyarta kafin bakaken kuraye mayu su tsotseta kamar yadda tsuntsu burburi yake tsotse dan kwallon bishiyar kanya, domin babu wani alheri a shirin fim sai iskan ci da lalãcewa.

Muna yiwa Ummi Rahab fatan alheri a auren da zatayi, Allah Ya tabbatar da ita gidan miji har karshen rayuwarta.

Ga Bidiyon Nan Asha Kallo Lafiy

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button