News

Bidiyon Yan Tiktok Din Dake Sumbatar Juna Tare Da Rungume Rungume A Bainar Jama’a Ya Janyo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta

Bidiyon Yan Tiktok Din Dake Sumbatar Juna Tare Da Rungume Rungume A Bainar Jama’a Ya Janyo Cece Kuce A Shafukan Sada Zumunta

Kamar Yadda Zaku Kalli Wannan Bidiyon A Kasa, Shidai Bidiyon Saurayi Da Budurwar Tiktok

Wani Bidiyon Wasu Matasa Saurayi Da Budurwa Ya Karade Shafukan Sada Zumunta.

Wanda Acikin Bidiyon Akaga Wata Budurwa Na Tsotsan Bakin Saurayi, Yayinda Shima Daga Baya Ya Tsotsi Bakinta.

Bidiyondai Na Matasan Titok Ne wanda Akafi Sani Da Yan Tiktok.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Anan Kasa, Abindai Abin Takaici Ne Kuma Dukansu Hauwane Kuma Musulmai, Kamar Yadda Zaku Gani A Kasa. ku kalla Da Idanun Ku.

Anan Muke Kira Da Aji Tsoran Allah A Tuna Komai Daren Dadewa Akwai Ranar Da Za’a Hadu Da Allah.

Dan Allah Matasa A Kiyaye, Ga Bidiyon Nan Kusha Kallo Lafiya.

https://youtu.be/mhzQT2b-iz0

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button