Kannywood News

Bidiyon Jerin matan Da Suka Hau Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta Chass Ta TikTok

Bidiyon Jerin matan Da Suka Hau Sabuwar Wakar Ado Gwanja Ta Chass Ta TikTok

Tuni dai tun bayan da fasihin mawakin da akeyiwa laqabi da Limamin Mata wato Ado Gwanja ya saki somin tamin sabuwar wakar shi da zai saki ta Chass.

Tuni dubun nan mata da maza suka fara ayari suna kwaikwayar wakar suna sheke ayar su A Dandalim sada zumuntar tiktok kamar babu ranar gobe.

Haka dai wasu suna yaba musu,yayin da wasu kuma suke jan hankalin su akan rashin dacewar abunda sukeyi din.

Lamarin da yasa har wani lauya yai ikirarin maka mawakin a kotu muddin ya saki wannan waka ta asosa.

Lauyan ya kara da cewa zai maka hukumar Hisbah a kotu muddin bata hana mawakin fitar da wakar ba acikin kwanaki uku.

Ba tare da bata lokaci ba,zaku iya kallon cikakken bidiyon anan kasa:

https://youtu.be/oqOSDwd72LA

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button