Religion

MASHA ALLAH: Bidiyon Yadda Wata Budurwa Mai Suna Yusra Salisu Umar Ta Rubuta Alqur’ani Mai Girma Da Ka.

MASHA ALLAH: Bidiyon Yadda Wata Budurwa Mai Suna Yusra Salisu Umar Ta Rubuta Alqur’ani Mai Girma Da Ka.

Wata Bajinta Da Wata Budurwa Tayi Mai Suna Yusra Salisu Umar Na Rubuta Alqur’ani Mai Girma Daka.

Ya Jefa Dubban Musulmai Cikin Farin Ciki Da Annashuwa Tare Da Yabawa Waannan Budurwar.

Budurwar Wadda Bata Wuce Shekaru Sha Takwas 18 A Duniya Ba Ta Dauki Hankalin Al’ummar Musulmai.

Yusra Ta Kara Da Cewa Tayi Saukar Alqur’ani Mai Girma Har Sau Hudu Kafin Ta Rubuta Alqur’ani Mai Girma Daka.

kuma Tace Babban Abinda Yaja Hankalinta Shine Ta Fadakar Da Al’umma.

Gadai Bidiyon Ku Kalla.

https://youtu.be/CMkJhw6SgNs

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button