News

Bidiyon Wasan Sallah Jarumi Adam A. Zango A Kasar Cote D’ivore

Bidiyon Wasan Sallah Adam A. Zango A Kasar Cote D’ivore

Fitaccen Jarumin Shirya Fina Finan Hausa Adam A. Zango Ya Gudanar Da Wasan Sallah A Kasar Cote D’ivore.

Jarumi Adam A Zango Ya Gudanar Wasan Ne Wanda Ya Samu Halartar Dubban Masoyansa Na Kasar.

Kamar Yadda Zaku Kalla A Bidiyon, Jarumi Yaga Kauna Matuka Kuma Yasha Ruwan Liqin Kudade.

Andai Gabatar Da Wasan A Bikin Sallah Karama Kuma Jarumim Yaje Kasar Ne Tare Da Jarumar Fim Din Gidan Badamasi.

Jarumi Adam A. Zango Na Daya Daga Cikin Fitattun Jaruman Kannywood A Masana’antar.

Wadanda Tauraruwar Su Ke Haskawa A Kannywood.

Gadai Bidiyon Ku Kalla

https://youtu.be/GELBb-asPsk

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button