News

Bidiyon Yadda Aminu Ke Sharholiya Akan Hanyarsa Ta Dawowa Gida A Jirgin Sama Bayan Ganawa Da Shugaban Kasa A Villa, 

Bidiyon Yadda Aminu Ke Sharholiya Akan Hanyarsa Ta Dawowa Gida A Jirgin Sama Bayan Ganawa Da Shugaban Kasa A Villa,

Yadda Aka Mika Aminu Muhammad Adamu Hannun Iyayen Sa.

Dalibin Nan Da Ya Shiga Hannun Hukumomi A Nigeria Bayan Yin Wani Postin Akan Matar Shugaban Kasa Ya Shaqi Iskar Yanci.

A daren jiya Juma’a ne aka sako ɗalibin Jami’ar Tarayya ta Dutse, Aminu Adamu Muhammad daga kurkukun garin Suleja, wurin da wata babbar kotu ta aika da shi bisa tuhumar yin kalaman cin mutuncin matar shugaban Najeriya Aisha Buhari.

Kama wannan dalibin dai ya ja hankulan ‘yan Najeriya, har ta kai ga wasu na sukar matakin da hukumomi suka ɗauka, inda a ɗaya ɓangaren kuma wasu ke kallon halin da ya shiga a matsayin izina ga matasan ƙasar masu yawan wallafa sakonni irin wannan a shafukan sada zumunta.

Abokin aikina Sani Aliyu na wurin da aka miƙa Aminu ga iyayensa, ga kuma rahoton da ya haɗa mana.

Kafin Wannan Dai An Samu Karin Mutane Dake Ta Kalaman Isgili A Shafukan Sada Zumunta Ga Matar Shugaban Kasa Kamar Haka.

Ku Kalli Bidiyon Anan 👇👇👇👇👇👇

https://youtu.be/QPmxXz6R4_c

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button