News

Nayi Mafarkin Na Auri Jaruma Nafisat Abdullahi Sau Kusan 12, Kuma Ko tsirara take Yawo Har yanzu ina Sonta da Auren.

Nayi Mafarkin Na Auri Jaruma Nafisat Abdullahi Sau Kusan 12, Kuma Ko tsirara take Yawo Har yanzu ina Sonta da Auren.

Wani Matashi Ya Baiyana Cewa Sau Kusan Goma Sha Biyu Yana Mafarkin Ya Auri Fitacciyar Jarumar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood Nafisat Abdullahi.

Kuma yasha Alwashin Cewa, Ko Tsirara Jarumar Take Yawo Shi Yana Kan Bakarsa Na Kauna Dakuma Aniyar Auren Ta.

Ya kara da cewa dukkan abinda mutane suke fadi akanta zasuyi su gama domin shi har yanzu baiga wani abu datayi ba wanda yasa mutane keta cece kuce akanta.

Dukkan maganar datayi gaskiya ce sai dai kutane kawai sunyi mata gurguwar fahimta a yayinda wasu kuma son zuciya ce kawai domin sun San gaskiya ta fadi amma saboda kiyayye suka kaurace ma gaskiya.

Matashi yaci gaba da cewa koda jarumar Tsirara take yawo shidai yana sonta a hakan kuma da aure yake sonta bada wasa ba.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button