Uncategorized

Bidiyon Yadda Sojojin Nigeria Sukayi Nasarar Cafke Masu Kaiwa Ƴan Boko Haram Kayan Abinci A Jihar Borno.

Bidiyon Yadda Sojojin Nigeria Sukayi Nasarar Cafke Masu Kaiwa Ƴan Boko Haram Kayan Abinci A Jihar Borno.

Hadaddiyar Rundunar Sojin Najeriya Ta Musamman Ta Bataliya 195 (Operation Haɗin Kai) Ta Yi Nasarar Cafke Wasu Mata Bakwai Dake Kaiwa Ƴan Boko Haram Kayan Abinci A Wajen Maiduguri, Jihar Borno.

Waɗanda Aka Kaman Sun Haɗa Da Hadiza Ali Da Kelo Abba Da Mariam Aji Da Kamsilum Ali Da Ngubdo Modu Da Kuma Abiso Lawan.

Sudai Wadannan Mata Sune Kewa Yan Boko Haram Safarar Kayan Abinci Izuwa Daji Domin Suci.

Kasancewar Sojojin Nigeria Na Cigaba Da Samun Nasara Akan Boko Haram Lamarin Da Ya Hanasu Samun Abincin Ci Isasshe.

Hakance Ta Tilastasu Yin Amfani Da Irin Wadannan Matan Dan Samun Abincin Da Zasu Ci A Daji

Daga Jamilu Dabawa

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button