News

Bidiyon Yadda Wani Dan Kasar China Yabi Budurwasa Ummi Har Gidan Mahaifinta Yai Mata Yankan Rago A Kano.

Bidiyon Yadda Wani Dan Kasar China Yabi Budurwasa Ummi Har Gidan Mahaifinta Yai Mata Yankan Rago A Kano.

Innalillahi wa inna ilaihir raju’un Allah Yayiwa ummi dake unguwar kuntau a kano rasuwa Sakamakon Kisan gillan da wani dan kasar china yayi mata ta hanyar yankan rago.

Kamar yadda zaku kalli bidiyon a kasa, mun samu rahoton rasuwar tata ance, wani saurayinta dan kasar china ne yai mata wannan aika aikar kisan yankan rago.

Saidai har yanzu babu wani cikakken bayani dangane da faruwar hakan ko kuma musabbabin abinda ya hadasu har takai ga ya hallakata.

Amma wani rahoto da muka samu daga shafin amina africa wanda ta wallafa a shafinta na Facebook na cewa.

Shidai wannan dan kasar china ya bukaci da ya kulla soyayya da amina, inda itakuma taki amincewa lamarin da yasa yabita har gidan mahaifinta ya kasheta.

Amma wasu rahotannin na daban sunce ana zargin dan kasar chinan da aikata mata wannan aika aikar a unguwar janbulo dake jahar kano.

Kamar yadda muka samu rahoto daga shafin idon mikiya wanda suka wallafa a shafin su na sada zumunta cewa.

Allah Ya Yiwa Ummi Dake Unguwar Kuntau A Jihar Kano Rasuwa, Ana Zargin Wani Saurayinta Ɗan Ƙasar Chaina Da Yi Mata Yankán Rago A Janbulo Dake Jihar Kano

Cikakken labari na nan tafe…

Ga Bidiyon Ku Kalla.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button