Uncategorized

Bidiyon Yadda Wani Matashi Kirista Ya Amshi Addinin Musulimci A Jahar Sokoto Tare Da Baiyana Yadda Yaji Dadi A Zuciyar Sa.

Bidiyon Yadda Wani Matashi Kirista Ya Amshi Addinin Musulimci A Jahar Sokoto Tare Da Baiyana Yadda Yaji Dadi A Zuciyar Sa.

Wani matashi ya karbi addinin musulimci A Jahar Sokoto Jim Kadan Bayan Idar Da Sallar Juma’a.

Wani rahotanni da muke samu yanzu yanzu na cewa wani matashi kirista daga jahar soko ya amsa kalmar shahada a jahar sokoto.

Matashi ya musulunta Jim kadan bayan idar da Sallar Juma’a a garin illela Jihar Sokoto

Daga Amiru Abdullahi Illela

Wannan Bawan Allah Da Kuke Gani Ya Karbi Addinin Musulunci Ne Jim Kadan Bayan Kammala Sallar Juma’a Ta Yau A Hannun Imam Zakariyya Babban Limamin Masallacin Juma’a (JIBWIS) Na Biyu, Dake Cikin Illela,

Tuni Dai Wannan Matashi Ya Sauya Sunansa Zuwa Ibrahim Batare Da Bata Lokaci Ba.

Sannan Ya Baiyana Cewa Sai Yanzu Zaiyi Rayuwa Mai Tsari Tare Da Yanci Cikin Umarnin Ubangiji.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button