News

VIDEO: Kalli Yanda Anbaliyar Ruwa Ke Tafiya Da Manyan Motoci A Jahar Sokoto Subhanalillah

VIDEO: Kalli Yanda Anbaliyar Ruwa Ke Tafiya Da Manyan Motoci A Jahar Sokoto Subhanalillah

Yau ansamu Anbaliyar Ruwa agarin sokoto shiyar mobera Bayan share awa shidda(6) ana zubarda ruwan sama babu kama hannun Yaro.


Wannan lamarin Yayi muni sosai duk Dacewa ba’ayi asara rayukaba amma dunbin gidaje ne akayi asara kayayaki bayan Manya-manya Motoci da kanana kamar yanda zaku gani acikin bidiyon dake saman Wannan Bayani.

Munarokon Alllah Subhanalillahu Wata’ala Da Yakawowa Wayannan mutane dauki akan Wannan matsala da take Addabar Al-ummar Yankin Baki Daya.

Muna Rokonka da Kataimaka Katura Wannan zuwa group har Wannan sakon yakai ga gwamnati jahar sakkwato domin daukar mataki akan lamarin.

BIDIYO MAI MATUKAR MUHIMMANCI ARAYUWAKA

https://youtu.be/WIpwtuykZbw

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button