News

Bidiyoyin Yar Tiktok Din Da Tace Ana Goga Mata Azza Kari A Bayan Ta A Masallacin Harami

Bidiyoyin Yar Tiktok Din Da Tace Ana Goga Mata Azza Kari A Bayan Ta A Masallacin Harami

‘YAR TIKTOK Ce Ta Yi Bidiyon Batanci A Masallacin Harami

Matar da tayi bidiyo a dakin Ka’aba tace wani mutumi yana goga mata gabansa ta bayanta mun gano ta, sunanta Jamila Abdullahi.

Da farko tana da bakin iyaye a kanta, asalinta ‘yar rawar gala ce anan Nigeria, tana shaye-shaye, ta shiga yawon duniya har ta isa Kasar Saudiyya.

Yanzu haka tana yin zaman barik! a tsakanin Jiddah da kuma Riyadh na Kasar Saudiyyah, tana hulda da masu safaran ‘yan mata karuwai zuwa kasashen Larabawa, duk inda ake neman lalatacciya to wannan ta wuce gurin, tana da lasisi a iskan’ci, tana da tambarin karuwai da na ‘yan madigo a fuskar ta.

Tananan a Tiktok da follower sama da dubu 36, ba abinda take yadawa sai batsa da iskan”ci, bidiyon da ta yi cewa wani yana goga mata gabansa a Harami karya ne da kuma sharri, ita ta tsara abin ta.

Yanzu haka muna bin matakai tare da wasu ‘yan uwa da suke Saudiyyah, zamu tabbatar an kamata domin ta fuskanci hukunci a can.

– Datti Assalafiy

https://youtu.be/XgdMNQqB22A

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button