Religion

BIDIYO: Wata Bazawara ta bayyana matashin dake binta a gaban ka’aba yana shafamata Azzakari

Wata Bazawara ta bayyana matashin dake binta a gaban ka’aba yana shafamata Azzakari

Rubutawa: Alhasan Mailafia

Yadda wani matashi ke bin wannan budurwan yana shafa mata azzakarinsa a gaban ka’aba

Jiya da yau, bidiyo na yawo a “social media”, inda akaga wata budurwa tana daukar “video” tare da magana tana cewa wani matashi na biye da ita yana shafamata azzakarinsa a bayan ta alokacin da take dawafi a kaaba.”

Kira zuwaga hukumar kula da alhazzai ta kasa:

Yakamata agudanar da bincike na musamman domin gano gaskiyar wannan lamarin.

Wasu mutane na ganin cewa, wannan matar karya takeyi kawai tana neman followers ne a tiktok shiyasa tayi wannan bidiiyon.

Wasu mutane naganin cewa tabbas wannan matashin dan iska ne, duba da yanda yasa hannu ya rungumo ta, bayan kuma ba matar aurensa ba ce.

Koma laifin waye, hukunta wadannan mutanen shine mafita agaremu saboda wasu dalilai kamar haka:

1. Wannan bidiyon cin zarafi ne ga addinin mu amatsayin mu na musulmi.

2. Wannan bidiyon cin zarafi ne da qasqanci ga bakar fata, da al’adar malam bahaushe.

3. Wannan bidiyon qasqanci ne ga kasarmu nigeria.

Saboda haka, koma waye acikinsu yake da laifi duk akamasu kuma a hukuntasu.”

Duk mai ganin labarin karyane, muje zuwa da sannu zai ga bidiyon yana yawo a yanar gizo, kamar yadda matar ta saki a dandalin Tiktok”

Ku bayyana ra’ayoyin Ku ?” Ga Bidiyon A Sha Kallo Lafiya

https://youtu.be/XgdMNQqB22A

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button