News

BIKI BIDIRI: Shagalin Bikin Dan Tsohon Shugaban Kasa Yar Umaru Musa Yar’adua Shehu Umaru Musa Yar’adua Da Amaryarsa Yacine Muhammad Nur Sheriff.

BIKI BIDIRI: Shagalin Bikin Dan Tsohon Shugaban Kasa Umaru Musa Yar’adua Shehu Umaru Musa Yar’adua Da Amaryarsa Yacine Muhammad Nur Sheriff.

Kamar Yadda Kuke Gani Nan Wasu Hotunan Ango Shehu Umaru Musa Yar’adua Da Amaryarsa Yacine Muhammad Nur Sheriff.

Wanda Aka Daura Aurensu A Fadar Mai Martaba Sarkin Borno A Yau Asabar.

Auren Ya Samu Halartar Manyan gwamnonin arewa dakuma tsofin gwamnonin Arewa.

Ciki kuwa harda gwamnan jahar borno babagana umara zulum dakuma tsohon gwaman jahar modu shareef.

Allah Ya Ba Da Zaman Lafiya Da Zuri’a Dayyaba!

Hotunan Ɗaurin Auren Ɗan Marigayi Tsohon Shugaban Ƙasar, Malam Umaru Musa Yar’adua, Shehu Umaru Musa Yar’adua Da Amaryarsa Yacine Muhammad Nur Sheriff A Fadar Mai Martaba Sarkin Borno A Yau Asabar

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button