Religion

BIDIYO: Gaba Dai Gaba Dai Addinin Musulimci Ku Kalli Yadda Inyamurai Ke Rububin Shiga Addinin Musulimci A Enugu

BIDIYO: Gaba Dai Gaba Dai Addinin Musulimci Ku Kalli Yadda Inyamurai Ke Rububin Shiga Addinin Musulimci A Enugu

Gaba Dai Gaba Dai Addinin Musulimci, Addinin Musulimci Na Cigaba Da Yaduwa A Yankunan Kabilar Ibo.

Addinin Musulunci Na Cigaba Da Yaduwa A Yankunan Kabilar Ibo.

 

Kamar Yadda Kuke Gani Nan Hotunan Wata Sabuwar Makarantar Islamiya Ce A Jihar Inugu.

Inda Za A Fara Karatu A Cikinta A Watan Satumba, 2022 Wanda Daliban Kabilar Ibo Musulmai Zasu Rinka Karatun Addini Aciki.

Tabbas Al’ummar Inyamurai Na Cigaba Da Rungumar Addinin Musulimci Gadan Gadan A Yan Shekarun Nan.

Idan Baku Manta Ba A Kwanan Nan Ne, Wani Prof. Ya Fassara Al’qurani Zuwa Harshen Ibo.

Wanda Ya Bawa Inyamurai Damar Karantawa Tare Da Fahimtar Addinin.

Lamarin Da Yasa Su Karbar Addinin Cikin Sauki Saboda Sun Fahimci Gaskiyar Dake Cikin Addinin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button