Kannywood News

CIKIN BIDIYO: Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik Yayi Bayani Kan Dalilin Da Yasa Kotu Tace A Kamo Mata Shi

Fitaccen Jarumin Kannywood Sadik Sani Sadik Yayi Martani Kan Batun Sammacin Kotu Dake Yawo A Kafafen Sadarwa.

Cikin Bidiyon Da Zaku Gani A Kasa, Jarumin Yace Shi Baima San Da Wani Batun Sammaci Ba.

Domin Babu Wani Wanda Ya Kawomai Sammaci, Ko Ya Turomai A Text Din Waya.

Jarumin Yace Shi Baima San Wanda Yake Karar Tasa Ba, Kuma Ko A Hanya Bama Zai Gane Shi Ba.

Inda Ya Kara Da Cewa, Abu Daya Da Ya Sani Shine Wajen Shekara Hudu Da Suka Wuce.

An Taba Kawomai Aiki Tare Da Wani Producer Abdulaziz Dan Small.

Wanda Aka Bakashi Kafin Alkalamin Dubu Dari, Bisa Yarjejeniyar In An Kammala Za’a Cikamai Ragowar Kudinsa.

Aka Saka Ranar Fita Aiki Har Saida Ranar Fita Aiki Tazo Amma Sai Wadanda Suka Kawo Aiki Suka Nemi Da A Daga.

Aka Daga Sannan Aka Sake Saka Wata Ranar, Nanma Rana Tazo Sadik Ya Kirasu Sai Suka Bukaci Da Asake Dagawa.

https://youtu.be/iju1puuCTAE

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button