Video of the week

Bidiyo-Crypto Da Insme Duk abu daya ne. Dan Crypto Baida Amana -Naziru Sarkin waka-

Crypto da insme duk abu daya ne, dan crypto baida Amana,

-Naziru Sarkin waka-

Shahararren mawakin nan naziru m Ahma ya bayyana yan crypto a matsayin mutane marasa Amana kuma marasa gaskiya.

Mawakin ya bayyana hakane acikin wani bidiyo Mai Tsawon Minti Takwas da sakan 2 da ya wallafa a shafinsa na sada zuminta a daren ranar 24/4/2021

Lamarin da ya jawo cece kuce a shafin mawakin inda mutane suka dinga bayyana ra’ayinsu akai.

Amma mawakin bai mayar da martani game da cece kucen da mabiyansa keyi game da batun da mawakin yai akan yan crypto din ba.

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button