News

Da Dumi-dumi An dage shari’ar dan Chanar da ya kashe Ummita a Kano.

Da Dumi-dumi An dage shari’ar dan Chanar da ya kashe Ummita a Kano.

Wani Rahoto da muke samu yanzu-yanzu daga jahar kano na cewa.

An dage zaman kotun zuwa 27th ga watan Oktoba har sai an samarwa da Mr. Geng Quangrong, wanda zai yi masa tafinta daga turanci zuwa Chanisanci.

Ba a jima da fara zaman kotun ba ne aka dage zaman saboda matsalar rashin fahimtar bayanai daga bangaren Mista Geng, wanda ake zargi da kisan Ummukulsum Sani Buhari, da aka fi sani da Ummita, a Kano.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button