Da Dumi Duminsa: Al’ummar Kiristoci A Jahar Bauchi Sun Fara Azumi Da Addu’a Kan Kisan Debora

Wani Rahoto Da Muke Samu Yanzu Yanzu Daga karamar Hukuman Tafawa Balewa, na Jihar Bauchi Na Cewa Al’ummar Kristoci sun Gudanar da Azumi da Addu’oi akan Dutsen Tafawa Balewa.

A yau ne Kristoci Maza da Mata a karamar Hukuman Tafawa Balewa dake Jihar Bauchi suka Fara Gudanar da Azumi da Addu’oi akan Dutsen Tafawa Balewa saboda kisan Deborah Samuel a Jihar Sokoto, wai suna rokon Allah ya huku+nta duk wadanda suna da hannu akan ki@s+an nata da masu goya musu baya.

Mai Karatu me zaka ce akan wannan batu?

Global Access Hausa

Ga Bidiyon Ku Sha Kallo

Click Here To Drop Your Comment