News

DA DUMI-DUMINSA: Bidiyon Yadda Rundunar Sojin Nigeria Ke Kakkabe Yan Bindiga A Jahar Kaduna.

DA DUMI-DUMINSA: Bidiyon Yadda Rundunar Sojin Nigeria Ke Kakkabe Yan Bindiga A Jahar Kaduna.

A Yayin Farautar ‘Yan Bindiga Da Rundunar Sojojin Nijeriya Karkashin Jagorancin Maj Gen TA Lagbaja Keyi A Jahar Kaduna.

Rundunar Sun Yi Nasarar Kakkabe ‘Yan Ta’addan Dake Yankunan Buruku, Udawa, Manini, Birnin Gwari, Doka, Maganda, Kuyello Da Dogon Dawa Duk A Jihar Kaduna.

A yayin farautar an yi nasarar kashe Wasu ‘yan bindigan da dama tare da kama wasun su a raye da kuma kwato makamansu da baburansu.

Tabbas Rundunar Sojojin Nigeria Na Bukatar Addu’a Daga Gare Domin Samun Kariya Daga Allah Dakuma Karfafa Musu Gwiwa.

Wajen Ganin Sun Samu Nasara Akan Yan Ta’addan Domin Zaman Lafiyar Mu Dama Kasar Mu Baki Daya.

Anan Muke Addu’ar Ubangiji Allah Ya Basu Kariya A Duk Inda Suke, Ya Basu Nasara Akan Makiya Amin Summa Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button