Daya Daga Cikin Malaman Da Sukai Mukabala Da Abduljabbar Mai Suna Sheikh Nasiru Kaba Ya Ziyarci Sheikh Qaribullah.

Ustaz Kabiru BashirYakaiwa Shehin Malamin Ziyara Ne a gidan Qadiriyya dake Kano.

Ustaz Kabiru Bashir Kofar Wambai yaje wajen Khalifa Qaribullah Kabara.

Domin gabatar masa da littafin da ya wallafa akan irin tabargazar Abduljabar Keyi.

Idan Baku Manta ba A ranar asabar ne goma ga wannan wata da muke ciki.

Gwamnatin jihar kano karkashin gwamna Abdullahi umar ganduje ta hada malaman yin mukabala.

Click Here To Drop Your Comment