News

DSP Abba Kyari ya arce daga gidan yarin kuje sakamakon harin da aka kai

DSP Abba Kyari ya arce daga gidan yarin kuje sakamakon harin da aka kai

“Harin Gidan Yarin Kuje An Kashe Mutane da Dama An Kyautata Zaton Ciki Harda Ƴan Shi’ar Dake Tsare Saboda Zanga-zanga.

“Biyo bayan mummunan harin da ƴan bindiga suka kai cikin gidan Yarin Kuje dake Abuja babban birnin tarayya cikin daren jiya talata, lamarin ya ritsa da mutane da daman gaske.

“Bugu da kari har wala yau a sakamakon wannan harin da ‘Yan bindiga suka kai a gidan yarin kujen kan fursunoni; da daman gaske wasu fursunoni sun arce.”

“Rahotonni sun kara bayyana cewa! Cikin fursunoni da suka arce ta kare harda Tsohon DSP Abba Kyari Saboda Razani.”

“Amma daga wata majiyar an shaida mana cewa; Tsohon DSPn Abba Kyari tare wasu yaransa din sun samu dawowa gidan yarin sakamakon Dan ba wandansu iska da sukayi na samun wani mafaka don gujewa harin da ‘Ya ta’adda suka kawo.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button