Uncategorized

Hukumar yaƙi da rashawa ta Kano ta ce ta gayyaci tsohon Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje kan faifan bidiyon Dala.

Hukumar yaƙi da rashawa ta Kano ta ce ta gayyaci tsohon Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje kan faifan bidiyon Dala.

Wani rahoto da muke samu yanzu yanzu dag jahar kano na cewa.

Hukumar yaƙi da rashawa ta Kano ta ce ta gayyaci tsohon Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje kan faifan bidiyon Dala.

Idan baku manta ba A Jiyane, A Najeriya, a ci gaba da binciken tsohon gwamnan jihar Kano Abdullahi Umar Ganduje.

Gwamnatin jihar ta karbi rahoton kwararru masu binciken kwakwaf a game da faifan bidiyon dala da ya nuna shi ya na saka su a aljihunsa.

Mahukuntan na Kano ba su ce komai ba a game da sabon binciken.

Sai dai a yau Hukumar yaƙi da rashawa ta Kano ta ce ta gayyaci tsohon Gwamnan Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje kan faifan bidiyon Dala.

Me zaku ce?

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button