News

Innalillahi, Bayan Wuta ta kone Mai Jiki da Fuska Kalli Yadda Yakoma Wani Kala Abun Tausayi…

Innalillahi, Bayan Wuta ta kone Mai Jiki da Fuska Kalli Yadda Yakoma Wani Kala Abun Tausayi…

Qalu Innalillahi Wainna Ilaihi RajiUn Wani
Bawan Allah daya Gamuda Wata Kalar Cuta
Inda Jama’a Suke Tausaya Masa Duba’da
Irin Halinda Yake Ciki Abun Tausayi Gaskiya.

Cutar dai ta biyo bayan wata gobara da akai wadda ta kone mai fuska tare da wani sassan jiki.

Tabbas ta chanza mai kamanni tare da jefa rayuwar sa cikin wani irin yanayi.

Amma cikin ikon Allah yana cigaba da amsar magani a hannun likitoci karkashin kulawar su.

Kuma yace ya dauki wannan lamari a matsayin kaddara daga ubangiji halaccin sarki wanda ya halicce shi.

Kuma yaso ya chanza shi izuwa wannan halitta da yanzu yake aciki, kuma yana rokon sassauci daga radadin da yakeji daga gare shi.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button