News

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Wannan Baiwar Allah Me Suna Ummu Ibrahim rasuwa bayan Fama da Gajeriyar rashin lafiyar Kwana biyu a dakin Mijinta

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Wannan Baiwar Allah Me Suna Ummu Ibrahim rasuwa bayan Fama da Gajeriyar rashin lafiyar Kwana biyu a dakin Mijinta

Innalillahi Wainna ilaihirrajiun Allah Yayiwa Wannan Baiwar Allah Me Suna Ummu Ibrahim rasuwa bayan Fama da Gajeriyar rashin lafiyar Kwana biyu a dakin Mijinta Allah Ya gafarta Mata.

Kamar yadda muka samu wannan rahoto daga shafin rarari, wanda suka wallafa a shafin su na sada zumunta.

Labarin rasuwar amaryar ya kada mutane da yawa, inda sukai tai mata addu’ar samun rahama.

Allah Yayiwa Ummu Ibrahìm Balarabé Goranyó Rasúwa Yaú Bayan Tayi Fama Da Wata Gajerúwar Rashìn Lafiyar kwana Bíyu A Gídan Míjínta .

Anyi Mata Sallar Jana’iza Kamar Yanda Addinin Musulunci Ya Tanada Muna Róƙón Allah Ya Jiƙanta Da Rahamarsa. Amìn

A karshe Muma Muna mata Addu’a Allah Yaji kanta da rahama idan tamu tazo yasa mu cika da kyau da imani ameen.

DÁGA Real Buroshi Mawaka Sokoto

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button