Kannywood News

Innalillahi Kannywood Tayi Babban Rashi Kawu Mala Dadin Kowa Allah ya Jikanka

INNALILLAHI WA’INNA ILAIHI RAJI’UN

Dr Aminu Mai Chemist wanda aka fi sani da “KAWU MALA” a cikin shirin DADIN KOWA. Kanin Mahaifiyar Ashiru Umar Alasan

 

Muna Addu’ar Allah Ya jikansa ya gafarta masa kurakuransa yasa Aljanna ce makomarsa. Idan tamu tazo Allah yasa mu cika da kyau da imani.

R.I.J.F 😭 😭 😭

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button