News

Masha Allah Musulumci Ya Sake Samun Karuwa Na Musuluntar Wannan Baiwar Allah

“Na Karbi Musulunci Ne Saboda Nagartar Musulunci Da Na Gani A Wajen Wasu Kwastomomina Hausawa Katsinawa. Kuma Na Zaɓi Sunan Aisha Saboda Sunan Yana Yi Min Daɗi”, In ji Misis Helen Wadda Ta Karbi Musulunci Da Yammacin Yau Lahadi.

Itadai wannan Baiwar Allah ta Samu shaida maikyau tun kafin ma ta karbi adding Musulumci, ta kasance Mai kyawawan dabiun da kaunar Mutane.

Tadai karbi adding Musulunci ne bayan ta gamsu da dabiun Yan uwa musulmai da suke kasuwanci tare da ita. Muna fatan Allah ya dauwamar da ita Akan hanyar Allah da Kuma manzansa Allahumma Ameen.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button