News

Innalillahi: Matasa 7 Kenan Da Yan Kwacan Waya Suka Halaka A Kano Cikin Wata Daya

Allah Sarki Abun Tausayi, Kalli Jerin Matasa 7 da Masu Kwacen Waya Suka Kashe a Kano Cikin Wata daya.

Kamar dai yadda aka sani acikin Kwanakin nan wata fitina ta Kunno kai ta masu kwacen wayoyin mutane Wanda dama akwai sai yanzu ne ta kara Dawowa inda har takaiga Yanzu bama Wayar kawai suke Kwacewa ba har kisa sukeyi.

Mutane da dama sunata kawowa jami’an tsaro korafi akan irin Abubuwan da suke faruwa acikin unguwanni na daga jahohin da suka hada da Kano, Katsina, Kaduna inda wannan sune jerin jahohinda Wannan bala’i ya addabi mutane da Wasu sauran jahohin.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button