News

Innalillahi: Tsabagen Sha’awa Jinake Kamar Na Sunbaci Akuyar nan Inji Wata Matashiya

Wata Matashiya kenan da hotunanta Suka karade shafukan sada zumunta na Zamani Inda take baiyana cewa,

Rashin aure ko rashin miji yana jefa Rayuwarta cikin kunci, Inda take Jin tamkar ta Sunbaci wata akuya da suke kiwo a gidan su.

Wannan dai ba shine Karo na farko ba da Ake Samun Yan Matan Ke nuna Sha’awar su a Fili ba, saidai na wannan matashiyar Yayi Muni da yawa ace abin ya wuce mutum jinsin ta ya koma kan dabba akuya.

Allah ya kyauta ya shirya mana zuria Allah ya aurar da matasan mu, Maza da mata .

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button