Innalillahi wa inna ilahir raj’un, ALLAH ya yi wa Haj Zainab Musa Booth rasuwa, gobe za a yi jana’iza a gidan ta da ke kallon Premiere Hospital a Court Road da karfe takwas na safe (8:00am). ALLAH ya jikanta da rahama, ya sa aljanna ce makomarta, amin.

Kafin Rasuwar tata Zainab Musa Booth Ta Taka Rawa A Masana’antar Shirya Fina Finan Hausa Ta Kannywood

Kuma Itace Mahaifiya Ga Jaruma Maryam Booth Da Amude Booth,

Tayi Fina Finai Da Dama Kuma Ta Taba Shiga Siyasa A Shekarun Baya

Click Here To Drop Your Comment