News

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Rajun;! Yadda Wasu Ƴan Gida ɗaya Suka Rasu A Ttsarin Mota Akan Hanyar Su Ta Zuwa Jigawa.

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Rajun;! Yadda Wasu Ƴan Gida ɗaya Suka Rasu A Ttsarin Mota Akan Hanyar Su Ta Zuwa Jigawa.

Wasu Ƴan gida ɗaya da suka gamu da Ajalin Su A hatsarin mota akan hanyar su na zuwa Jigawa.

Rahotanni na cewa, sudai wadannan iyali sun rasu ne akan hanyar su na zuwa ta’aziyyar wata rasuwa.

Wadanda suka gamu da wannan iftila’i sun hada da samari dakuma dattawa

Acikin su akwai Abdul Gajo Shi da ɗan uwansa Liman Gajo a hanyansu ta zuwa Jigawa don halarta Jana’izar kawun su Alhaji Habibu Gajo Yalleman.

Muna Roƙon Allah ya jiƙan su da Rahma ya kyautata namu ƙarshen.

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button