Religion

BIDIYO: Sheik Bala Lau Ya Jagoranci Bikin Yaye Dalibai 35 Da Suka Haddace Kur’ani Mai Girma A Makarantar JIBWIS Dake Abuja.

BIDIYO: Sheik Bala Lau Ya Jagoranci Bikin Yaye Dalibai 35 Da Suka Haddace Kur’ani Mai Girma A Makarantar JIBWIS Dake Abuja.

Fitaccen malamin addinin islama shekh bala lau. Ya jagoranci bikin yaye dalibai da suka haddace kur’ani mai girma.

Bikin dai ya samu halartar manyan malamai daga sassa daban daban na kasar nan.

Kamar yadda kuke gani acikin hotunan nan. Dalibai talatin da biyar ne 35 suka samu nasarar haddace Al’kur ani mai tsarki.

Adaiyi bikin haddace Alkur’anin ne a makarantar JIBWIS Dake abuja, wanda taron ya samu halartar manyan malumma daga sassa daban daban na nigeria

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button