Uncategorized

BIDIYO: Yadda Wata Budurwa Ysabar Soyayya Ta Siyarda Budurcinta Domin Samawa Saurayinta Aiki

Yadda Wata Budurwa Ysabar Soyayya Ta Siyarda Budurcinta Domin Samawa Saurayinta Aiki

Acikin wani shiri Mai suna idon matambayi da gidan talabijin na DimoKuradiyya tv sukeyi, sun bada Labarin yadda Wata budurwa Ta siyar da budurcinta Domin Sama masa aikin yi.

Kamar dai ayyad Mai bada wannan labari ta bayyana, ta farane da cewa wayannan masoya guda biyu sun Fara samun sabani atsakaninsu Saboda talauci Yayi yawa.

Saurayinnata kwata kwata bayada aikinyi, kuma a bangaren budurwar an matsa Mata daga gidansu cewar tayi maza ta fitar da mijin Aure.

Daga karshe saurayin kawai ya yanke shawarar cewa su hakura da juna. Ana haka sai Wata Rana budurwar ta samu saurayin ta fada masa cewa ta samu aikin amma basunanta ta rubuta ba.

ga dai cikakken labarinnan a bidiyon kasa Daga tashar Dimokuradiyya tv Youtube.

 

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button