Uncategorized

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un.:! Ku Kalli Yadda Aka Wayi Gari Da Ganin Wata Matar Aure A Daddaure Acikin Gidanta

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un.:! Ku Kalli Yadda Aka Wayi Gari Da Ganin Wata Matar Aure A Daddaure Acikin Gidanta

Kamar yadda Arewa radio kano ta rawaito tare da wallafawa a shafinta na sada zumunta cewa.

An ga wata matar aure a daudaure a cikin gidanta da musalin karfe 7 na safe a Unguwar Gaida Geza da ke Karamar Hukumar Kumbotso.

Mutanen da ke wucewa ta kofar gidan ne suka ji nimfashi na tashi acikin gidan wanda aka nemi makota suka shiga gidan inda suka iske matar gidan mai suna Rabi Abdulkarim a daudaure tana numfashi sama-sama wanda aka sanar da jami’an yansanda domin bata kulawa gaggawa.

A halin da ake ciki yanzu ba’a samu cikakken bayani dangane da misabbabin faruwar lamarin ba.

Sai dai anata kokarin ceto lafiyar tare da neman bayanai daga gareta dan fadada bincike

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button