Religion

MASHA ALLAH: Wani Matashi Dan Shekara 19 daga Adamawa Ya Rubuta AlQur’ani Mai Tsarki Bugun Hannu

MASHA ALLAH: Wani Matashi Dan Shekara 19 daga Adamawa Ya Rubuta AlQur’ani Mai Tsarki Bugun Hannu.

Kamar Yadda Shafin Mukoma Tsangaya Suka Wallafa A Shafin Su Na Sada Zumunta Cewa.

Wani matashi Ɗan shekara 19 a jahar adamawa ya rubuta Al-Qur’ani mai girma da hannun sa.

Matashin mai suna malam karami dake garin mubi ta jahar adamawa dama ya taba rubuta Al-Qur’ani wannnan shi ne rubutun sa na biyu.

Muna Tayashi murna da addu,ar Allah ya karawa rayuwar sa Albarka Allah yasa mai amfani ne duniya da lahira amin.

Dakta, Goni Usman Muhammad Mubi

Daga Shafin Mu Koma Tsangaya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button