News

Wasu Mahaddata Alqur’ani Yan Kishin Jahar Katsina Sun Kaddamar Da Gagarumin Taron Addu’ar Samun Zaman Lafiyar Jahar Katsina.

Wasu Mahaddata Alqur’ani Yan Kishin Jahar Katsina Sun Kaddamar Da Gagarumin Taron Addu’ar Samun Zaman Lafiyar Jahar Katsina.

An Kaddamar da gagarumin taron addu’a a Katsina Kan Samun Zaman Lafiya a jihar.

Daga Zaharaddeen Surajo Abbass

Gangamin Addu’ar Neman Zaman Lafiya A Jahar Katsina Wanda Aka Gudanar A Unguwar Dutsin Safe Low-cost Cikin Birnin Katsina Gidan Alh Abdul’azeez Audun Malam.

Anyi shi ne dai da nufin Allah Ya Dawowa da jahar zaman lafiya wanda ya shafe shekaru yana faruwa.

Taron da wasu mahaddata Alqur’ani mai tsarki suka gabatar ya tare da yin addu’oi da rokon Allah yaba jahar lafiya

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button