News

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un:! Ta Rasu Saura Kwanaki Goma Sha Biyar Ɗaurin Aurenta

Innalillahi Wa Inna Ilaihi Raju’un:! Ta Rasu Saura Kwanaki Goma Sha Biyar Ɗaurin Aurenta

Kamar Yadda Kuke Gani, Allah Yayiwa Wannan Amarya Rasuwa Ana Saura Yan Kwanaki Bikinta.

Ta Rasu Saura Kwanaki Goma Sha Biyar Ɗaurin Aurenta Kamar Yadda Rahotanni Suka Baiyana.

Allah ya yiwa Rukayya Ibrahim Toro rasuwa a jihar Bauchi, Rukayya ta rasu yau, inda ya rage saura kwanaki 15 ɗaurin Aurenta.

Anan Muke Addu’r Ubangiji Allah ya jiƙanta Ya Gafarta Mata Da Rahama Mukuma Idan Tamu Tazo Allah Yasa Mu Cika Da Imani Amin

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button