Kannywood News

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Bayan Ali Nuhu Ya Maka Hannatu Bashir A Kotu Kalli Abinda Ya Faru.

Innalillahi Wa Inna Ilaihir Raju’un Bayan Ali Nuhu Ya Maka Hannatu Bashir A Kotu Kalli Abinda Ya Faru.

Bayan Wani Dan Rikici Da Ya Faru Tsakanin Jaruma Hannatu Bashir Dakuma Fitaccen Jarumin Kannywood Ali Nuhu.

Lamarin Da Yakai Ga Jarumi Ali Nuhu Garzayawa Gaban Kotu Da Nufin Tabi Mai Kadin Abinda Yake Zargin Jaruma Hannatu Da Yimai.

Ana Tsaka Da Wannan Tirka Tirkar Ne Kwatsam Aka Hango Fitacciyar Ma’abociyar Shafin Tiktok Wato Murja Ibrahim Kunya Acikin Wannan Case Din.

Inda Ta Bukaci Da Ali Nuhu Yayiwa Allah Yayiwa Annabi Ya Janye Wannan Magana Da Yakai Gaban Kotu.

Idan Baku Mantaba Jarumi Ali Nuhu Ya Kama Jaruma Hannatu Bashir Ne A Gaban Kotu Bisa Zargin Kalaman Raini.

Wanda Jarumar Ta Turamai Ta Hanyar Sakon Text Meassage A Wayarsa Sakamakon Saba Yarjejeniyar Aiki.

Kamar Yadda Zaku Kalli Bidiyon Ainahin Abinda Ya Faru. Jarumar Ta Roki Jarumin Cikin Barkwance Da Kalaman Ingilishi Kamar Haka

https://youtu.be/RtAy_aRQBlM

Related Articles

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

Back to top button